Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hira da Sanata Ibrahim Hassan Hadejia daga jihar Jigawa a Najeriya
2019-07-24 08:22:13        cri


A wannan mako, za ku ji hira da Ahmad Fagam ya yi da Sanata Ibrahim Hassan Hadejia daga jihar Jigawa a tarayyar Najeriya, daya daga cikin mahalarta bikin baje-kolin tattalin arziki da cinikayya na Sin da Afirka karo na farko wanda ya gudana a kwanakin baya a birnin Changsha na lardin Hunan dake tsakiyar kasar. Sanata Hassan Hadejia ya fara ne da bayyana muhimmancin bikin baje-kolin har ma da irin alfanonin da jiharsa ta Jigawa za ta samu da Najeriya har ma da Afirka baki daya.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China