Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Iran ta bukaci Birtaniya da ta saki jirgin ruwa mai daukar mai da Birtaniya ta tsare
2019-07-05 20:40:44        cri

Yau Jumma'a ne ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, ta ce ta riga ta kirawo jakadan kasar Birtaniya da ke kasar a daren ranar 4 ga wata, inda ta nuna kin yarda da tsare wani jirgin ruwan dakon danyen mai mallakar kasar Iran da Birtaniya ta yi a safiyar ranar 4 ga wata, a yankin tekun Gibraltar, ta kuma bukaci Birtaniya da ta saki jirgin nan da nan. (Tasallah Yuan)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China