![]() |
|
2019-07-02 10:52:36 cri |
Masu sauraro, idan ba a manta ba, a shirinmu na baya, mun tattauna tare da malam Ibrahim Aliyu, wanda yanzu haka ke dalibta a birnin Jinzhou na kasar Sin, wanda kuma a lokacin ke kokarin shirya bikin Makon Arewa na wannan shekara, mun kuma yi alkawarin kawo muku karin haske dangane da bikin. Masu iya managa na cewa, Alkawari kaya ne, a kwanan baya, daliban Nijeriya da suke karatu a nan kasar Sin sun kaddamar da bikin a birnin Jinzhou na lardin Liaoning na kasar Sin, kuma sashen Hausa ya tura wakilansa zuwa wajen bikin, domin masu sauraro su ji irin wainar da aka toya a bikin na bana.(Lubabatu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China