![]() |
|
2019-06-30 19:34:13 cri |
Bikin bajekolin kayayyakin Afirka da ake yi a gefen taron bajekolin ciniki da tattalin arziki na Sin da Afirka da ya gudana tsakanin ranekun 26 zuwa 29 ga watan Yunin bana, a birnin Changsha na lardin Hunan na kasar Sin, ya janyo hankalin jama'ar kasar Sin sosai. Ana sa ran ganin bikin ya taimakawa raya ciniki a tsakanin kasashen Afirka da kasar Sin. (Bello Wang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China