Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An bude taron dandalin hadin gwiwar ciniki da tattalin arziki ta Sin da Afrika a kasar Sin
2019-06-27 15:27:47        cri

A yau Alhamis,an bude taron dandalin hadin gwiwar ciniki da tattalin arziki da baje kolin kayayyakin Sin da Afrika karo na farko a birnin Changsha dake lardin Hunan na kasar Sin.

Bikin ya samu halartar manyan jami'an gwamnatoci, jakadu da ma wasu daga cikin shugabannin kasashen nahiyar Afrika da kwararrun masana tattalin arziki da wakilan kungiyoyin kasa da kasa da dai sauransu.

Wakilinmu Ahmed Inuwa Fagam na tare da karin bayani daga wajen taron.


 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China