Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta cimma nasarar watsa shirye-shiryen telebijin masu karfin kyaun hoto 8K ta hanyar fasahar 5G karo na farko
2019-06-26 21:49:37        cri

An bude taron fasahohin sadarwa na duniya na shekarar 2019 a cibiyar baje koli ta kasa da kasa dake birnin Shanghai na kasar Sin.

A yayin taron, babban gidan rediyo da telebijin na kasar Sin wato CMG ya kafa sashensa na duba shirye-shirye masu inganci, kana an cimma nasarar watsa shirye-shiryen telebijin masu karfin kyaun hoto 8K ta hanyar fasahar 5G karo na farko. (Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China