Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hira da Ibrahim Kabir Ibrahim dalibin jami'ar kimiyya da fasaha ta Liaoning ta kasar Sin daga Kanon Najeriya
2019-07-09 14:58:31        cri


A wannan mako, za ku ji hirar da Ahmad Fagam ya yi da dalibi Ibrahim Kabir Ibrahim dake birnin Jinzhou wanda ke karatun digirinsa na farko a fannin kimiyyar gine-gine a jami'ar kimiyya da fasaha ta Liaoning dake kasar Sin. A halin yanzu dalibin yana shekarar karshe ne a karatunsa, inda ya bayyana yadda harkokin karatunsa ke gudana da abin da ya ba shi sha'awar zuwa karatu nan kasar, har ma da irin yadda zaman rayuwarsa ta gudana a tsawon wa'adin karatunsa.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China