Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Amurka za ta tura karin dakaru 1,000 zuwa yankin gabas ta tsakiya
2019-06-18 15:36:49        cri

Ma'aikatar tsaron Amurka ta Pentagon za ta tura karin dakarun tsaro kimanin 1,000 zuwa yankin gabas ta tsakiya a yayin da ake fama da tsamin dangantaka tsakanin Amurkar da Iran, mai rikon mukamin sakataren tsaron Amurkar Patrick Shanahan shi ne ya sanar da hakan a jiya Litinin.

Masu nazarin al'amura da dama sun bayyana fargaba cewa, daukar wannan mataki na ba-zata da rashin karatun-ta-nutsu tsakanin Washington da Tehran zai iya dagula al'amuran soji.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China