Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaban kasar Sin ya dawo gida bayan kammalar ziyarar aiki
2019-06-16 20:04:34        cri
A yau Lahadi da dare, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya iso birnin Beijing bayan kammala ziyarar aiki a kasashen Kyrghyzstan da Tajikistan, shugaban ya kuma halarci taron shugabanni karo na 19 na kungiyar hadin kai ta Shanghai da taron koli karo na 5 na matakan hadin kai da amincewar juna na Asiya. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China