Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Shugaban majalisar dokokin Masar zai kawo ziyara kasar Sin
2019-06-13 16:53:39        cri
Bisa goron gayyatar da shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin Li Zhanshu ya ba shi, shugaban majalisar dokokin kasar Masar Ali Abdel-Aal zai kawo ziyarar aiki nan kasar ta Sin daga ranar 14 zuwa 20 ga wata. (Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China