Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Rumfar kasar Sin za ta yi biki jibi a wajen bikin baje-kolin lambunan shakatawa na kasa da kasa
2019-06-04 16:08:05        cri
Babban wakilin gwamnati na rumfar kasar Sin dake bikin baje-kolin lambunan shakatawa na kasa da kasa wanda a yanzu haka ke gudana a birnin Beijing Yu Jianlong ya bayyana cewa, an shirya tsaf don gudanar da gagarumin bikin ranar rumfar kasar Sin a jibi Alhamis, wato ranar 6 ga wata. (Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China