Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ayyukan kulawa da mata da yara a kasar Sin na samu babban ci gaba a cikin shekaru 70 bayan aka kafa sabuwar kasar
2019-06-05 11:26:48        cri

A kwanakin baya ne kwamitin kula da kiwon lafiya na kasar Sin, ya bayar da wani rahoto game da ci gaban ayyukan kiwon lafiyar mata da yara a kasar. Rahoton ya nuna cewa, a cikin shekarun nan 70 da kafa sabuwar kasar Sin, matsayin kiwon lafiyar mata da yara na samun karuwa sosai. A shekarar 2018, yawan rasuwar mata masu juna biyu, da na mata masu haihuwa ya ragu zuwa kashi 18.3 cikin dubu 100, kana yawan jariran da suka mutu ya ragu zuwa kashi 6.1 cikin dari 10, yayin da matsakaicin tsawon rayuwar Sinawa ya kai shekaru 77, wanda ya haura matsayin da ake da shi a kasashe masu samu kudin shiga da yawa. Masu sauaro, a cikin shirinmu na yau za mu kawo muku bayani ne game da haka.(Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China