Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasar Sin za ta fitar da takardar bayani a hukumance kan matsayarta dangane da tattaunawar tattalin arziki da ciniki tsakaninta da Amurka
2019-06-01 16:13:12        cri
Kasar Sin za ta fitar da takardar bayani a hukumance, kan matsayarta dangane da tattaunawar tattalin arziki da cinikayya tsakaninta da Amurka, da safiyar gobe Lahadi.

Ofishin wayar da kai da yada labarai na majalisar gudanarwar kasar ne zai fitar da bayanin, mai taken 'matsayar kasar Sin dangane da tattaunawar tattallin arziki da cinikayya tsakaninta da Amurka', da karfe 10 na safiya, inda kuma zai gudanar da taron manema labarai. (Fa'iza Mustapha)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China