Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Manazartan Sin sun bullo da fasahar amfani da sauti don gane zirga zirgar dan adam
2019-05-29 14:07:47        cri

Kwararun kimiyya na kasar Sin sun bullo da wata fasahar gane zirga zirgar mutane ta hanyar amfani da sauti.

Wasu manazarta daga jami'ar fasaha ta Wuhan ta kasar Sin sun yi amfani da wasu bangarori biyu na nau'in kayayyakin dake ajiye amon sauti domin ganowa tare da yin nazarin sautin ta yadda za'a iya yin amfani da sautin wajen gane zirga zirgar jama'a, kamar yadda aka wallafa a cikin wata mujallar binciken da masanan suka fitar a ranar Talata.(Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China