Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hira da Harouna Mahamat Sani daga Jamhuriyar Kamaru wanda ke koyar da harshen Hausa a kasar Sin
2019-05-28 21:04:08        cri

 


A wannan mako, za ku ji hirar da Ahmad Inuwa Fagam ya yi da Harouna Mahamat Sani daga Jamhuriyar Kamaru, malami ne dake koyar da harshen Hausa a jami'ar koyon harsunan waje ta Hebei ta kasar Sin, kuma yana karatun digirinsa na biyu a wannan jami'ar, ya bayyana yadda Sinawa masu nazarin harshen Hausa suke bada himma da kwazo domin nakaltar harshen Hausa, har ma da tasirin da harshen Hausa ke da shi ga mu'amalar ciniki da hulda tsakanin al'ummomin kasar Sin da na kasashen Afrika.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China