![]() |
|
2019-05-23 11:14:11 cri |
An kafa kauyen Bayanovoo dake jihar Mongoliya ta gida a shekaru 100 da suka gabata. Yawan mutane mazauna kauye bai wuce 1030 ba, amma yana da gidan nune-nunen al'adun gargajiya na kansa.
An gina wannan gidan ne a watan Yuli na shekarar 2016, fadinsa ya kai muraba'in mita 300, inda ake nuna kayayyaki 355 da suka shafi fannonin rayuwar makiyaya da ma yadda suke gudanar a aikinsu a cikin shekarun da suka wuce. (Amina Xu)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China