![]() |
|
2019-05-22 20:29:56 cri |
Shugaba Mahamadou Issoufou na jamhuriyar Nijer zai kawo ziyarar aiki nan kasar Sin tsakanin ranekun 26 zuwa 30 ga watan nan, bisa gayyatar da takwaransa na kasar Sin Xi Jinping ya yi masa. (Tasallah Yuan)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China