Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Bikin hawan duwatsun tunawa da Herndon
2019-05-26 18:34:07        cri

 

 

 

 

 

Bikin hawan duwatsun tunawa da Herndon a kwalejin sojojin ruwan yaki na kasar Amurka. An fara shirya bikin ne tun a shekarar 1940, a kowace shekara sabbin daliban kwalejin kan hau duwatsun don su dauko hular sojojin ruwan yakin da aka ajiye a kololuwar dutsen.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China