Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hira da Abubakar Sani Kutama dalibin Najeriya dake karatu a birnin Shenyang dake arewacin kasar Sin
2019-05-17 15:07:37        cri


A cikin shirinmu na wannan mako, wakilinmu Murtala Zhang ya zanta da wani dalibin tarayyar Najeriya, wanda ke karatu a kwalejin koyon ilimin likitanci dake birnin Shenyang na lardin Liaoning a arewa maso gabashin kasar Sin, wato Abubakar Sani Kutama, wanda aka fi sani da suna Dr. Kutama, inda ya bayyana karatu gami da zaman rayuwarsa a kasar Sin. Ga cikakkiyar hirarsu.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China