Yawan sabbin masu kamuwa da cutar COVID-19 a rana guda ya karu sosai a Canada
2021-12-21 15:31:40 CRI
Gidan telibijin na kasar Canada ya ruwaito cewa, a ranar 20 ga wata, karo na farko ne yawan sabbin masu kamuwa da cutar COVID-19 a rana guda ya wuce dubu 10, ya kai 10621, yayin da yawan masu kamuwa da cutar ya kai 1894981 baki daya a kasar.
Labarai Masu Nasaba
- Shen Haixiong: Masu amfani da yanar gizo da suka jinjinawa dawowar Meng Wanzhou gida Sin sun zarta kwatankwacin al’ummun Amurka da Canada
- Dawowar Meng Wanzhou Gida Kasar Sin Ta Nuna Yadda JKS Ke Mayar Da Jama’arta Gaban Kome
- Ma’aikatar Harkokin Wajen Sin Ta Yi Tsokaci Kan Dawowar Meng Wanzhou
- Meng Wanzhou Za Ta Dawo Kasar Sin Bayan Shafe Shekaru 3 Tana Tsare A Canada