Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
v Wu Bangguo ya halarci bikin kaddamar da aikin gina cibiyar taron kungiyar AU da ya samu taimako daga wajen kasar Sin
A gun bikin, Wu Bangguo ya sanar da kaddamar da aikin gina cibiyar taron kungiyar AU. Ya ce, "Yanzu na sanar da cewa, an kaddamar da aikin gina cibiyar taron kungiyar AU a hukunce."
v Wu Bangguo zai kai ziyara kasashen Afirka 5 nan ba da jimawa ba
Shugaban kwamitin din-din-din na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin, Wu Bangguo, zai fara rangadinsa na sada zumunta a hukunce a kasashen Afirka biyar daga ranar Litinin din nan ne bisa goron gayyatar da shugabannin majalisun dokokin kasashen suka yi masa, ciki har da Aljeriya, da Gabon, da Habasha, da Madagascar tare kuma da Seychelle