Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Kasar Sin ta samun manyan nasarori a cikin shekaru 30 da suka wuce a cewar firaminista Lee Hsien Loong na kasar Singapore
Bisa gayyatar da Mr. Wen Jiabao firaministan kasar Sin ya yi, Mr. Lee Hsien Loong firaministan kasar Singapore ya kawo ziyarar aiki ga kasar Sin tun daga ran 22 zuwa ran 27 ga wannan wata, kuma zai halarci taron koli na kasashen Asiya da Turai na karo na 7. kafin Mr. Lee Hsien Loong ya tashi, ya gana da wakilinmu, yana ganin cewa, kasar Sin ta samu manyan nasarori a cikin shekaru 30 da suka wuce, ya ce,