Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Shugabannin Sin da Rasha sun halarci bikin bude 'shagalin nune-nune na kasar Sin' 2007-03-28
An bude 'shagalin nune-nune na kasar Sin', wanda shagali ne mafi girma da gwamnatin kasar Sin ta nuna kayayyakinta dangane da fannoni mafi yawa. Shugaba Hu Jintao na kasar Sin da ke ziyara a kasar Rasha da kuma takwaransa na kasar Rasha Vladimir Putin sun halarci bikin bude shagalin cikin hadin gwiwa.
• Shugabannin kasashen Sin da Rasha sun bude bikin "Shekara don kasar Sin" da aka fara yi a kasar Rasha 2007-03-27
A ran 26 ga wata a babban dakin taro na fadar Kremlin da ke birnin Moscow, babban birnin kasar Rasha, an shirya shagalin kaddamar da bikin "Shekara don kasar Sin" da za a yi a kasar Rasha
• Shugaba Hu ya yi zantawa da kafofin yada labaru na Rasha kafin tashinsa zuwa Rasha 2007-03-26
Shugaba Hu Jintao na kasar Sin na yin ziyarar aiki a kasar Rasha tun daga yau zuwa ran 28 ga wata, bisa gayyatar da takwaransa na kasar Rasha Vladimir Putin ya yi masa, inda zai halarci bikin kaddamar da 'shekarar al'adu ta kasar Sin' da kasar Rasha za ta shirya da dai sauransu