Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Gasar cin kofin duniya ta jarraba karfin da kungiyoyin kasashen Asiya suke da shi wajen buga kwallon kafa 2006-06-30
Jama'a, kun san cewa, tun cikin dogon lokaci, kungiyoyi masu karfi na kasashen Turai da na Amurka ta Kudu suna taka muhimmiyar rawa a gun gasar cin kofin duniya ta wasan kwallon kafa da aka saba yi sau daya a duk shekaru hudu. Amma lallai ba a tafi an bar kungiyoyin kasashen Asiya...
• Kofin duniya 2006-06-19
Yanzu kuma za mu shere ku da wani bayani mai ban sha'awa game da wasannin motsa jiki na Olympics na Beijing a shekarar 2008. Yanzu ana nan ana gudanar da gagarumar gasar cin kofin duniya ta wasan kwallon kafa a shekarar 2006 a kasar Jamus. Akan yi iirin wannan...