Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-11-06 18:24:03    
Malam Su Jianhua, wani dan kasar Sudan ke sanin kasar Sin sosai

cri

A kasar Sudan, akwai wani mutum mai suna Su Jianhua wanda ke kokarin sa kaimi ga amincewar da ke tsakanin kasar Sin da kasashen Afirka. Ma'anar Su Jianhua ita ce "raya kasar Sin", amma wannan mutumin da za mu gabatar muku ba basine ba, shi mutumin kasar Sudan. Su Jianhua yana hulda da kasar Sin sosai, ba ma kawai yana iya Sinanci sosai, har ma ya aure wata mata ta kasar Sin. Game da huldar da ke tsakaninsa da kasar Sin, Su Jianhua ya ce, "A shekarar 19744, na fara karatu a kasar Sin, da farko ina koyon Sinanci a kwalejin koyon harsuna na Beijing, bayan na gama karatu na fara koyon ilmin likita a jami'ar ilmin likitoci ta Beijing. A yayin karatu, ina tsamani mutanen kasashen Afirka ba su san kasar Sin sosai ba, kuma mutanen kasar Sin ba su gane kasashen Afirka sosai ba. Saboda haka, na kafa wasu kungiyoyin sa da zumunci domin sa kaimi ga musayar da ke tsakanin daliban kasashen Afirka da abokai na kasar Sin."

1 2 3