Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-11-06 18:07:39    
Za a karfafa hulda tsakanin Sin da kasashen Afrika??Kai ziyara ga babban malami na sashen kula da dangantaka tsakanin kasa da kasa, da harkokin diplomasiya na jami'ar Nairobi

cri


'Kasashen Afrika da yawa suna ganin kyawawan alamun bunkasuwa na kasar Sin. A ganinsu, kasar Sin na da bambanci da kasashen gargajiya dake kawance da kasashen Afrika, wato kasashen yamma. A yayin da kasar Sin ke hada kai tare da kasashen Afrika, ba ta tsoma baki cikin harkokinsu na gida, da harkokin siyasarsu. Gaskiya ne, ana kasancewa da matsaloli da dama a kasashen Afrika, amma muna fatan warware wadannan matsaloli da kanmu. Kasar Sin tana nuna fahimta kan wannan. Saboda haka, a ganina, ana raya dangantakar abokantaka ta hadin kai irin ta musamman tsakanin Sin da kasashen Afrika. Bayan haka kuma, ina fatan za a karfafa dangantakar ta taron ministoci da za a shirya a kasar Masar.'
1 2 3