Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-07-28 21:04:02    
Hadin-gwiwar al'ummomin kasar Sin a jami'ar koyon ilimin likitanci ta Xinjiang

cri

A nasa bangare, dalibi Ma Liang ya amince da ra'ayin Yusufucan, inda ya bayyana cewa: "Wannan ne sakamako mai kyau da aka samu yayin da ake inganta hadin-gwiwa tsakanin al'ummomi daban-daban. Wannan lamari na nufin cewa, ra'ayin inganta hadin-gwiwa tsakanin kabilu daban-daban ba magana ba ce kawai, yana kasancewa ko'ina a zaman rayuwarmu, haka kuma yana zukatan mutanen kabilu daban-daban."

To, masu saurare, yau mun gabatar muku da wani bayanin musamman dangane da hadin-gwiwar al'ummomi daban-daban a jihar Xinjing ta Uyghur mai cin gashin kanta ta kasar Sin. Yanzu sai ku dan shakata kadan, daga bisani za mu dawo domin kawo muku wasu labarai dangane da kananan kabilun kasar Sin.


1 2 3