Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-06-02 22:38:13    
Kasar Sin ta samu dimbin nasarori a fannin kare al'adun tarihi da aka gada daga kaka da kakanni da ba na kayayyaki ba

cri

A nasa bangare kuma, yayin da darektan ofishin kungiyar kyautata ilimi da kimiyya da al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO dake nan birnin Beijing, Mista Abhimanyu Singh ke zantawa da wakilin CRI, ya nuna babban yabo ga matukar kokarin da hukumomin kasar Sin suke yi, inda ya ce: "A ganinmu, kasar Sin ta zama abar koyi ga sauran kasashe masu tasowa a fannin kiyaye al'adun tarihi da aka gada daga kaka da kakanni, kuma yawan al'adun tarihi da aka gada daga kaka da kakanni irin na kayayyaki da kasar Sin ke da su ya kai 37, haka kuma yanzu Sin tana share-fage sosai wajen kiyaye al'adun tarihi da aka gada daga kaka da kakanni da ba na kayayyaki ba."(Murtala)


1 2 3