Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-04-22 16:34:17    
Gamayyar kasa da kasa na sa lura kan aikin hadin gwiwar sojojin tekun kasashe daban daban da ake yi a kasar Sin

cri

Bayan wannan kuma, kafofin yada labaru na kasar Indiya sun ce ziyarar da Sureesh Mehta, hafsan hafsoshin sojojin tekun kasar Indiya, ya kawo wa kasar Sin na da ma'ana sosai, inda suka ruwaito Mehta na fadin cewa, aikin hadin kai da ake yi ya ba sojojin tekun kasashe daban daban wata dama don su kara fahimtar matsayin sojojin tekun kasar Sin. Haka kuma, an ce, sojojin tekun kasar Indiya na zura ido kan karfafa hadin kai a tsakanin bangarorin 2.(Bello Wang)


1 2 3