Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-03-18 10:51:53    
Me ya sa ake ta da zaune tsaye a kasar Madagascar

cri

Da ma jam'iyyun kasar 'yan adawa kowa na kula da aikin kanta, sai dai sabuwar dokar jam'iyyar siyasa ta sa su hada kawunansu don neman rinjaye a majalisa.Sa'an nan an mai da Andry Rajoelina shugaban 'yan adawa. A watan Disamba na shekarar 2008, shugaba Ravalomanana ya ba da umurnin rufe gidajen rediyo da talabijin na Aadry Rajoelina, wannan ya zama dalilin kai tsaye da ya haddasa ta da zaune tsaye a kasar Madagascar. Sabo da goyon baya da sojojin kasar, da 'yan kasuwa, da kuma bangarorin ketare suka nuna masa, Msita Rajoelina yana ta daga murya. Da ma ya ce zai shiga gwamnati, amma yanzu yana neman korar shugaba mai ci, har da gurfanar da shi a gaban kuliya.(Bello Wang)


1 2 3