Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-12-04 16:27:06    
Zumuncin dake tsakanin kasar Sin da Pakistan zai dade

cri

 " na yi farin ciki sosai da ganin ziyarar juna da matasa kasashenmu biyu suke yi,inda suka sami cikakkun labarai dangane da zamantakewar al'umma da al'adu da shari'a da kuma dabi'u da zaman jama'a na kowacensu.Na tabbata wannan mu'amala za ta karfafa zumuncin dake tsakanin Sin da Pakistan da kuma kara yalwata shi."

Jama'a masu sauraro,matasa su ne manyan gobe na kasa. Matasan kasar Sin da na Pakistan su ne manyan gobe na sada zumunta tsakanin Sin da Pakistan. Mutanen Pakistan suna son su siffanta zumuncin dake tsakanin Pakistan da kasar Sin da kalamomi haka "tsayin duwatsu da zurfin ruwan teku ba su kai matsayin zumuncin dake tsakanin Sin da Pakistan ba,haka kuma mutanen kasar Sin dauki Pakistan aminiyarsu a duk yanayi kuma a ko ina. Muna fatan zumuncin dake tsakanin Sin da Pakistan zai dade ta hanyar mu'ala ta fuskar aminci da matasa na kasashen nan biyu suke yi cikin dogon lokaci. (Ali)


1 2 3