Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-26 11:58:19    
Cibiyar wasannin ruwa ta kasar Sin

cri

Don me abubuwan musamman da aka shafa a waje da wannan cibiyar wasannin ruwa suka kawo wa mutane mamaki? Dalilan su ne saboda da farko irin wadannan abubuwan musamman da ake iya kallo ta ko wace fuska na da kwari sosai, har ma ko da wasu mutane sun sha tsalle a kansu, ba za su iya karye su ba. Ban da wannan kuma, wadannan abubuwan musamman na iya tsabta kanta domin suna da sumul kwarai, har ma rairayi da abubuwan kazanta ba su iya tsayawa a kansu ba. Dadin dadawa kuma, wadannan abubuwan musamman na iya tattara ruwa a lokacin da ake ruwa, haka kuma, in ana rana, sun iya shigo da hasken rana da yawa, ta haka za a yi tsimin makamashi.

Abu mafi muhimmanci shi ne wannan cibiyar wasannin ruwa dakin wasa ne kacal da 'yan uwansu na Hong Kong da Macao da Sinawa 'yan kaka gida suka ba da kyautar kudin ginawa domin taron wasannin Olympic na Beijing. Ma iya cewa, dukkan Sinawa sun cimma burinsu na tsawon daruruwan shekaru, wato shirya taron wasannin Olympic a kasar Sin.


1 2