Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-13 15:09:44    
Yawan masu yawon shakatawa a kasar Sin zai karu cikin sauri bayan gasar Olympic

cri

Mr. Wang Zhifa ya ce, bisa binciken da hukumar yawon shakatawa ta kasar Sin ta yi, bayan gasannin Olympic na da, yawan masu yawon shakatawa da suke zuwa birni mai masaukin gasar Olympic ya kan samu karuwa sosai. Sabo da haka, hukumomin yawon shakatawa na kasar Sin sun riga sun tsara shiri filla filla domin cigaban sana'ar yawon shakatawa bayan gasar Olympic ta Beijing.

"Mun tabbatar da shekarar da muke ciki shekarar yawon shakatawa ce ta gasar Olympic. Sabo da haka, mun tsara shirye-shirye da yawa domin yawon shakatawa da ake yi kafin gasar Olympic, ko a lokacin gasar Olympic da kuma bayan gasar Olympic. Bugu da kari kuma, mun riga mun ci gaba da kyautata ayyukan yau da kullum da ayyukan ba da kyawawan hidimomi domin yawon shakatawa da ake yi a lokacin gasar Olympic."  (Sanusi Chen)


1 2 3