Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-08 15:13:23    
Duk domin duniyarmu da kuma burinmu gaba daya

cri

Jama'a masu sauraro, Hausawa su kan fadi cewa " Haka ta cimma ruwa".yanzu haka dai,lallai ba za mu kyale kasar Iraki ba domin tawagar wannan kasa ta cimma burinta a karshe na samun damar halartar gasar wasannin Olympics ta Beijing bayan da kwamitin wasannin Olympics na kasa da kasa ya hana ta shiga gasar bisa wani dalili kafin wannan lokaci. Bayan da jagoran tawagar Iraki Mista Tiras Odisho ya sauko a nan Beijing, ya fada wa wakilinmu cewa: " lallai wannan wani lokaci ne mai girma a gare mu domin mun samu shiga gasar wasannin Olympics ta Beijing yayin da muka zama daya daga cikin 'yan babban iyali na wasannin Olympics".

Jama'a masu sauraro, nan da makonni biyu masu zuwa, Beijing za ta zama tamkar wani kauyen duniya, inda 'yan iyalin wasannin Olympics za su yi karawa tsakaninsu cikin halin aminci yayin da suke bayyana kyakkyawan fatansu ga wannan gagarumar gasa. (Sani Wang)


1 2