Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-04 15:27:08    
Ingancin iska a Beijing ya kai matakin da ake bukata na yin wasannin Olympics

cri

Ban da wannan kuma, ma'aikatun da abin ya shafa sun tsara shirye-shirye domin tinkarar yanayi maras kyau da kuma tabbatar da ingancin iska. Gwamnatoci na birnin Beijing da na Tianjin da kuma na lardin Hebei za su dauki Karin matakan yaki da gurbacewar yanayi domin tabbatar da ingancin iska a nan birnin Beijing yayin da ake yin wasannin Olympics.A kan wannan batu, Mr Fan y ace  "Idan muka kaddamar da matakan gaggawa,za mu dauka tare cikin hadin kai a wannan bangare.Alal misali idan za a kara dakatar da tafiye tafiyen motoci dubu metan a nan birnin Beijing,an dakatar da tafiye tafiyen motoci dubu 350 a birnin Tianjin bayan da ta dakatar da motoci miliyan daya da du dari hudu,haka kuma za a iya dakatar da motoci dubu dari bakwai a birnin Tianjin, za a dakatar da motoci dubu dari tara a lardin Hebei.

Mr Fan Yuansheng ya ce " yaki da gurbacewar iska,ba dawainiyya ta wani yankin mulki kawai ba,dawainiyya ce ta wani bangare.ya kamata a yi shi cikin hadin kai.za mu ci gaba da hada kai da gwamnatoci na birane da lardunan dake kewayen birnin Beijing wajen yaki da gurbacewar yanayi a bangaren arewancin kasar Sin. Za mu ci gaba da yunkurin yaki da gurbacewar yanayi ta wasannin Olympics. (Ali)


1 2