Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-30 17:46:48    
A idanun jama'ar da suka zo daga kasashen waje, birnin Beijing ya cika alkawarin da ya yi a yayin da ake neman shirya gasar wasannin Olympics

cri

Shugaban tawagar wakilai ta wasannin Olympics ta kasar Benin Mr. Charles Nobre da ke shiga cikin kauyen Olympics dazu nan ba da dadewa ba ya gaya mana cewa,

'Game da gurbacewar iska, idan mun yi la'akari kan yawan jama'ar da kasar Sin take da shi, kana iya ganin cewa, a wasu wurare, yawan jama'arsu bai fi na kasar Sin ba, amma gurbacewar iska ta fi Beijing tsanani. Kasar Sin ta samu muhalli mai inganci, ya kamata mu taya murna, ba kawai ma mu kara gabatar da bukata ba.'(Danladi)


1 2 3