Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-30 17:46:48    
A idanun jama'ar da suka zo daga kasashen waje, birnin Beijing ya cika alkawarin da ya yi a yayin da ake neman shirya gasar wasannin Olympics

cri

Game da tsarin zirga zirgar motoci masu lambobin mara da masu lambobin cika da birnin Beijing yake gudanarwa a halin yanzu, jami'in yin mu'amala na hukumar wasannin Olympics ta kasar Indonisiya Mr. Prabowo Wahyo yana ganin cewa, wannan tsari ya zama wata dabara mai kyau. Ya ce,

'Beijing yana gudanar da tsarin zirga zirgar motoci masu lambobin mara da masu lambobin cika, wannan yana da amfani wajen sassauta matsalar cunkoson motoci. A sa'i daya kuma, ana rage gurbacewar iska a Beijing sakamakon raguwar motocin da ke tafiya a kan titi.'


1 2 3