Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-02 15:36:58    
Vitamin D yana iya ba da taimako wajen shawo kan sankara

cri

Haka kuma nazarin ya gano cewa, yawan vitamin D da ke cikin jinin dan Adam yana da nasaba da yiyuwar kamuwa da cututtukan sankarar hanji da ta mama. A galibi dai, idan an samu vitamin D da yawa a cikin jini, to yiyuwar kamuwa da sankarar hanji da ta mama za ta yi kadan a gwargwado. Kuma idan yawan vitamin D da ke cikin jini milliliter guda ya kai milligiram 24 zuwa 32, to zai ba da taimako wajen rigakafin sankarar hanji da ta mama.

A ran 16 ga wata, kungiyar yaki da tsiron sankara ta kasar Amurka ta bayar da sakamakon wani sabon nazari, cewa idan mata sun kamu da cutar karancin vitamin D, to muddin suka kamu da sankarar mama, hadarin yaduwar kwayoyin sankarar da kuma mutuwarsu zai karu in an kwantata da na sauran mata.


1 2 3