Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-01 17:36:21    
Jama'ar birnin Beijing suna nuna goyon baya ga matakan da ake dauka domin tabbatar da zirga zirga lami lafiya a yayin da ake gudanar da gasar wasannin Olympics ta Beijing

cri

Domin tabbatar da gasar wasannin Olympics ta Beijing da ta nakasassu ta Beijing lami lafiya, birnin Beijing ya dauki matakai da yawa. Tun daga ran 1 ga wata, birnin Beijing zai hana tafiyar wasu motocin gwamnati da motocin da ba su da inganci, ban da wannan kuma, a cikin watanni biyu masu zuwa wato daga ranar 20 ga wata, birnin Beijing zai gudanar da tsarin zirga zirgar motoci masu lambobin mara da masu lambobin cika a ranakunsu. Mr. Zhang Jian ya kan tuka mota zuwa ofis, amma ya ce zai je ofis da motar bas ko da keke, domin nuna goyon baya ga gasar wasannin Olympics ta Beijing. Ya ce,

'Idan zan je wurare na kusa, sai zan je da keke, idan zan je wurare masu nisa, sai zan je da motar bas. A wurare da yawa ya fi sauki na shiga motar bas, maimakon tuka motata.'


1 2