Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-30 15:08:42    
Ana raya sansanin noman kayayyakin lambu a kasar Sin cikin daidaici

cri

Yanzu, ba ma kawai birnin Shouguang ya gwada kyakkyawan misali a duniya wajen noman kayayyakin lambu cikin daidaici ba, har ma yawan manoman kasar Sin wadanda ke cin gajiyar kyakkyawan misalin nan kullum sai kara karuwa yake yi. Sa'an nan kasar Sin tana kara karfinta wajen takarar sayar da kayayyakin noma a kasuwannin kasa da kasa. (Halilu)


1 2 3