Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-06-04 21:28:53    
Ana tsugunar da mutanen da suka ji rauni sakamakon girgizar kasa da aka kai su a wurare daban daban yadda ya kamata

cri

Wata tsohuwa mai shekaru 79 da haihuwa, wadda ta ji rauni sakamakon girgizar kasa, tana kwance a asibiti na Beijing, ta gamsu da kulawar da ma'aikatan likitanci na Beijing suke ba ta. Ta ce,

'Da isowata a birnin Beijing, an ba ni furanni, an ba ni kome da kome, suna da kirki, suna kula da ni da kyau.'

Wani iyali da ya raka masu jin rauni a birnin Qingdao ya gaya mana cewa,

'Ina wannan wuri ne da dadi sosai, kamar ina gida ne, muhalli yana da kyau, jama'ar Qingdao suna da kirki.'(Danladi)


1 2