Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-26 19:32:07    
Kasar Sin ta dauki matakai don maganin aukuwar matsaloli a sakamakon girgizar kasa

cri

Mr E JIngping ya bayyana cewa, game da dukkan tafkokin da aka samu a sakamakon girgizar kasa kuma za su kawo hadari ga jama'a, an riga an kafa tasoshin sa ido a inda suke, kuma an riga an tsara shirin ko ta kwana na kaurar da mutane, sa'anan kuma an riga an shirya mutanen da suke aikin kawar da cikas da aka samu a wadannan wurare da kafa tasoshin sa ido kan ruwa da yanayin sararin samaniya.

Wani injiniya mai suna Liu Ning ya bayyana cewa, Kananan gwamnatocin wuraren su ma sun tsai da shirin kaurar da mutane, sun tsara manufofin da suka dace da halin da ake ciki yanzu sosai da sosai. Idan hadarin ya kara tsanani, to za a soma shirin da aka tsai da nan da nan ba tare da bata lokaci ba. Makasudin ayyukan nan shi ne don rage matsalolin da za su faru a sakamkon girgizar kasa da kuma ba da tabbaci ga kare rayuka da dukiyoyin jama'a.(Halima)


1 2