Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-15 16:30:59    
Rundunar aikin ceto ta kasar Sin ta shiga cikin tsakiyar wurin da ke shan wahalar girgizar kasa

cri

Mataimakin ministan zirga zirga na kasar Sin Mr Feng Zhenglin ya ce, suna yin kokari sosai wajen bude hanyar mota daga waje zuwa gundumar Wenchuan. Ya ce,

'A halin yanzu dai, muhimmin aiki na bude hanya shi ne, mun bude hanyoyi hudu da ke kewayen gundumar Wenchuan, domin bude hanyar zuwa tsakiyar yankin da ke shan wahalar girgizar kasa wato gundumar Wenchuan.'

A ran 14 ga wata, rana ta fito a gundumar Wenchuan, mai yiyuwa ne za a gaggauta aikin ceto. A halin yanzu dai, bangarori daban daban suna kokarin bude hanya, domin rundunonin ceto da yawa za su shiga cikin wurin.(Danladi)


1 2