Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-04-16 08:27:50    
Wasan dambe na gasar wasannin Olympic ta zamanin da

cri

A gun gasar wasannin Olympic ta zamanin da, wasu 'yan wasan dambe sun ji rauni mai tsanani, har wasu sun mutu a kan filin gasar wasan dambe.

Daga sauyawar wasan dambe, ana iya gane cewa, makasudin wasan dambe na tsohuwar kasar Greece da na zamanin Roma sun sha banban sosai. Wato dalilin da ya sa aka soma wasan dambe a tsohuwar kasar Greece shi ne domin ana so a horar da jarumai, amma a zamanin Roma, mahukunta sun ji dadin kallon jinin da 'yan wasa suka zuba kawai. (Jamila Zhou)


1 2