Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-03-13 15:36:24    
Yawon shakatawa domin tunawa da juyin juna-hali

cri

A madadin karamar kungiyar yin sulhuntawa kan aikin kula da ziyarar yawon shakatawa mai launin ja ta kasar Sin,mataimakin direktan kwamitin yin gyare-gyare da raya kasa na kasar Sin Li Shenglin ya karfafa cewa,kamata ya yi a kara karfafa gine-ginen sansanonin tarbiyyar halin kishin kasa iri daban daban,a hada ziyarar yawon shakatawa mai launin ja da ziyarar yawon shakatawa mai launin kore wato ziyarar yawon shakatawa mai kiyaye muhalli,ban da wannan kuma,kamata ya yi a kyautata aikin yin farfaganda kan wannan aiki ta yadda za a kago wani muhalli mai kyau ga bunkasuwar ziyarar yawon shakatawa mai launin ja.

Game da wannan,mataimakin shugaban hukumar kula aikin ziyarar yawon shakatawa ta kasar Sin Zhang Xiqin ya bayyana cewa,hukumar kula da aikin ziyarar yawon shakatawa ta kasar Sin za ta kara mai da hankali kan ziyarar yawon shakatawa mai launin ja,kuma za ta nuna kwazo da himma don canja ziyarar yawon shakatawa mai launin ja daga aikin ba da taimako ga shiyyoyi masu fama da talauci zuwa aikin siyasa da na tattalin arziki da na al`adu.Mr.Zhang Xiqin ya kara da cewa,da farko dai,kamata ya yi a mai da hankali kan aikin ba da jagoranci kan aikin,bisa mataki na biyu,ya kamata a sanya matukar kokari don kyautata aikin shiya da farfaganda kan ziyarar yawon shakatawa mai launin ja,bisa mataki na uku kuma kamata ya yi a kara karfafa aikin horar da masu aikin ba da hidima a shiyyoyi masu tunawa da juyin-juya-hali na kasar Sin,a karshe dai za a tafiyar da sha`anin ziyarar yawon shakatawa mai launin ja kamar yadda ya kamata.


1 2