
Bayan da aka saukaka ta, shirin zayyana cibiyar harkokin al'adu da wasannin motsa jiki ya sha bamban da na da sosai. Bisa wannan sabon shiri, cibiyar ta ci gaba da rike da sigogin musamman na tsohon shiri, a da'i daya kuma, an mai da hankali kan tsaron kan gini. Tabbas ne wannan cibiya za ta zama daya daga cikin filaye da dakunan wasa mafi nagarta.(Tasallah) 1 2
|