
Abu mafi muhimmanci shi ne wannan cibiyar wasannin ruwa dakin wasa ne kacal da 'yan uwansu na Hong Kong da Macao da Sinawa 'yan kaka gida suka ba da kyautar kudin ginawa domin taron wasannin Olympic na Beijing. Ma iya cewa, dukkan Sinawa sun cimma burinsu na tsawon daruruwan shekaru, wato shirya taron wasannin Olympic a kasar Sin.( Tasallah) 1 2 3
|