Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-10-09 17:03:54    
Wurin ajiye nune-nunen kayayyakin fasaha na kasar Sin

cri

Yanzu ana ajiye zane-zane iri na kasar Sin da na kasashen yamma da sassaka iri daban daban fiye da dubu 10, a cikinsu kuma akwai nagartattun kayayyakin da kwararru masu ilmin zane-zane na zamani da zamani na kusa da na yanzu kamar su Shi Tao da Ren Bonian da Wu Changshuo da XU Beihong, da kuma wasu masu zane-zane na zamani suka samar da su. Ban da wannan kuma, a kan shirya gagaruman nune-nunen kayayyakin fasaha da yawa a nan a ko wace shekara.


1 2