Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-09-18 16:49:50    
Wakilin rediyon kasar Sin ya kai ziyara a birnin Tian Jin dake bakin teku na arewancin kasar Sin

cri

Daga birnin Beijing,hedkwatar kasar Sin, in ka dauki mota har awa daya da 'yan kai bisa hanyar dake gabashin birnin nan , za ka iya isa birnin Tian jin dake bakin teku na arewancin kasar Sin. Tsawon tarihi na wannan birniya kai shekaru kusan 600, A kan hanyar gudanawar zamani, wannan birni yana da halin musamman nasa da tsawon tarihinsa da al'adun gargajiyya da al'adar jama'a nasa dukkansu sun bayyana cewa wannan birni yana jawo sha'awar masu yawon shakatawa na gida da na kasashen waje. A cikin wannan shirinmu za mu gabatar muku abubuwan filla filla da wakilin rediyon kasar Sin ya ji ya gani a wannan birni.

Birnin Tian Jin yana kan karkarar arewa maso gabashin kasar Sin. Wato yana kudu maso gabashin teku,saboda haka ne tarihinsa da kafuwar birnin nan yana dangane da wurin teku. Kafin shekaru fiye da l300 da suka shige, Wurin Tian Jin wata tashar teku ne, wato jiragen ruwa suna kai da kawowa dukkansu sun ratsa tashar tekun nan, kuma mutane na arewa da na kudu suna yin zango a wurin nan, kuma kafin shekaru 600 da suka shige, wannan birnin ya kafu. Amma wannan birni ya fara samu wadata ne a cikin shekaru fiye da l60 da 'yan kai da suka shige, Wani mallami mai bincike tarihin birnin Tian Jin Mr.Lu xi ya gaya wa wakilin rediyonmu cewa, A shekara ta 1840 waton bayan yakin wiwi na kasar Sin, akwai masu yawon shakatawa na duniya da 'yan kasuwa da limamai na wurare daban daban na duk duniya zun zo birnin Tian Jin don kafa bankuna da gina dakunan ibada da yin kasuwanci da gina lambunan shan iska da gina manyan dakuna masu inganci sosai na Turawa,Ban da haka kuma masu kula da harkokin siyasa da manyan kusoshi na soja da 'yan kasuwa da yawa da suka zo birnin nan daga wurare daban daban na duk kasar, bayan zun zo wurin nan sun fara yin gine gine da yin cinikinsu.

1 2