Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-09-04 17:36:54    
Gidan ibada na Daming a birnin Yangzhou na lardin Jiangsu

cri

A farkon watan Nuwamba na shekarar 2003 da ta zarce, an yi gaggarumin bikin tunawa a Yangzhou domin murnar cikon shekaru 1250 da Jian Zhen ya sami nasarar isa kasar Japan. Jami'an kasar Sin da baki na kasar Japan da masu yawon shakatawa daga wurare iri daban daban da kuma 'yan addinin Buddha da mabiyan addinin Buddha masu yawa sun halarci wannan kasaitaccen biki.


1 2